#NearHausaXKadICTHub @nearhausa.near ta saukakawa wadanda basu samu damar halartar taron #NearHausaXKadICTHub da aka gabatar ba, Ta hanyar kawo musu muhimman abubuwan da aka gudanar a gurin taron a cikin takaitaccen video, Don ganin yadda taron ya kaya abi wannan link na tweeter din Nearhausa community https://twitter.com/NearHausaa/status/1785258560563065213?t=7NybDosYIdOLIf1JotI7pg&s=19 Kuma kar a manta da like da repost har ma da reply don more kallon wannan hamshakin shiri na #NearHausaXKadICTHub