📢 #NEARSNAP ya samu wucewar bincike da @MetaMask suka gudanar kansa domin fara aiki!!! 📷 NEARSNAP wani karamin manhaja ne a cikin @MetaMask wanda @here_wallet sukayi, wanda ya ke bada daman siye da siyarwa ta hanyar zaban shi a cikin @NEARProtocol 📷#BOS @coineasydao.near